Friday, 6 October 2017

*FITOWA TA 2.
*Daga Littafin:-AKIDAR YAN SHI'A DANGANE DA SAHABBAI.
*JERIN LITTAFAN SHI'A NA 2.
*WALLAFAR:-PROF.UMAR LABDO(hafizahullah).
*Yadawa:- www.jibwiskatsina.blogspot.com

Yan Shi'a suna kudure cewa Sahabbai baki dayansu sunyi ridda
kuma sun kafirta sai kadan daga cikinsu. Babban malaminsu a fannin
ruwaya,wanda suke daukar sa kamar yadda muka dauki Bukhari a fannin
hadisi,watau Muhammad binu Ya'akub Alkulaini,ya karbo ruwaya daga Abu
Ja'afar(Imamin Shi'a na biyar)wai ya ce,"Mutane baki daya sun yi ridda
bayan Annabi (S.A.W)sai mutum uku kawai.(Mai ruwaya ya ce)sai na ce:Su
waye mutum ukun? Ya ce :Mikdad binul Aswad da Abu Zarrin Algifari da
Salman Alfarisi."[Alraulatu minal Kafi,8/245-246].

Anan zamu dakata sai mun hadu a fitowa ta 3 Insha Allah.

Abu Aisha Journalist.
Jibwis Social Media Katsina.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve