*FITOWA TA 1.
*Daga Littafin:-AKIDAR YAN SHI'A DANGANE DA SAHABBAI.
*JERIN LITTAFAN SHI'A NA 2.
*WALLAFAR:-PROF.UMAR LABDO(hafizahullah).
*Yadawa:- www.jibwiskatsina.blogspot.com
بسم الله الرحمن الرحيم
Yan Shi'a suna kudure gaba da kiyayya mai tsanani da
jafa'i da nunkufurci da mugun alkaba'i ga Sahabban Annabi(S.A.W),Allah
ya yarda da su baki daya.Littafansu na da,da na yanzu,suna cike da
mummunan suka da zagi da cin zarafi da shiga irili ga wadannan
zababbun bayin Allah wadanda Allah ya zabe su a matsayin waziran
Manzonsa don su taimaka masa iyar da aikensa.
Anan zamu dakata sai mun hadu a fitowa ta 2 Insha Allah.
Abu Aisha Journalist.
Jibwis Social Media Katsina.
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve