Tuesday, 1 August 2017

*SUFANCI DA AKIDUN SUFAYE.
*Jerin Littafan Sufanci Na 1.
Wallafar:-Prof.Umar Labdo(hafizahullah)
Fitowa ta 1
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
Ma'anar Sufanci
Sufanci, Kamar yawancin fannonin ilimi,an samu sabani a cikinsa.Tun
tuni Malamai su ka yi sabani a kan asalin kalmar sufanci,ma'anarta da
kuma lokacin da aka fara amfani da ita a tsakanin Musulmi.Haka
kuma,Malamai sunyi sabani shin minene hakikanin abinda ake nufi da
sufanci kuma wane ne Sufi? Dangane da amsar wadannan tambayoyi akwai
maganganu da dama.
Zamu tsaya anan sai mun hadu a fitowa ta 2 insha Allah.
Abu Aisha Journalist Bmj.

1 comment:

Your Comment will help us to improve