Saturday, 29 July 2017

SAKON TA'AZIYYA!!!

SAKON TA'AZIYYA!!!

Amadadin Shugabanni da membobi na JIBWIS SOCIAL MEDIA KATSINA STATE,
Ina miqa sakon ta'aziyyarmu ga Alummar musulmin Nigeria  bisa Rasuwar Mai Martaba Alh. Habibu Aliyu Yandoto (Amirus Sunnah na Nigeria) da Kuma Malam Abdullahi Wanzamai (Dan Agaji) wandanda Allah yayiwa rasuwa Ranar Laraba (26/07/2017M).
Muna Addu'an Allah yaimasu rahama yasa sun huta, zuri'ar da suka bari Allah ya Kara masu albarka, mukuma idan tamu  tazo Allah yasa mu cika da Imani.
Ameeen.

#NazeerDanjagale
NazeerDanjagale@gmail.com

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve