JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO TA KOMA GONA...!!!
wani sashi kenan na gonar da kwamitin JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO ya kammala shiri tsaf, kuma ya tunkari noma ta, domin samarwa da kwamitin hanyoyin kudin shiga.
Makekiyar gona ce muka nema kuma muke fatan samun rabon da Allah yaso a cikinta, kuma munyi hakan ne domin cika burinmu na samarwa da kwamitinmu hanyoyin samun kudin shiga domin daukar nauyin ayyukanmu da kanmu, ta yadda ba sai munje muna neman taimako a wajen wadansu daidaikun mutane ba.
Wannan hanyar (ta noma), daya ce daga cikin hanyoyin da muke kokarin nemo kudin shiga, kuma muna fata ragowar hanyoyin zasu tabbata nan ba da jimawa ba insha Allah. Kuma tabbatuwar hakan, zai sa mu zamanto masu taimakon wasu; ba mu jira a taimaka mana ba.
Kuma wani abin sha'awa shine: kwamitin namu da kansa yake daukar nauyin wannan aiki mai cin kudi da yawa.......
Muna shawartar abokan aikinmu na jihohi, da su tashi tsaye wajen nemo hanyoyin samarwa kansu kudin shiga, mu tashi mu dage mu nema, Allah zai taimaka mana....
Muna neman taimakon addu'o'inku akan wannan lamarin Namu...
Muna rokon Allah ya bamu damuna mai albarka, kuma ya sanya mana albarka a abinda muka sanya a gaba.
Awaisu Al'arabee Fagge
Chairman Jibwis
Social Media
Kano State.

No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve