Wednesday, 2 August 2017

FITOWA TA 1
Daga Littafin:-AKIDAR YAN SHI'A DANGANE DA KUR'ANI.
WALLAFAR:-Prof.Umar Labdo(hafizahullah)
Yadawa:-Jibwis social media Katsina.
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
Yan Shi'a suna kudure cewa Alkur'ani mai girma Wanda ke a hannun
musulmi a yau ba cikakke bane;domin,a ganinsu,Sahabbai da suka tattara
Alkur'ani a zamanin Abubakar da Usman,Allah ya kara yarda a garesu,sun
sauya abubuwa da dama acikinsa ta hanyar yin kare-kare da rage-rage
acikin ayoyinsa.Suka ce wai wannan Alkur'ani da muke karantawa a yau
babu abinda yake cikinsa daga abinda aka saukar ga Annabi(s.a.w) sai
kadan.
Anan zamu dakata sai mun hadu a fitowa ta 2.
Abu Aisha Journalist

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve