'YAN AGAJI MATA KATSINA DIVISION.
First Aid Group Of Jibwis Women Detachment Katsina.
Ziyarar duba gudanar ayyukan 'yan agaji mata da shugabar 'yan agajin sashen mata HAJIYA AINA'U SUFYANU tayi tare da NABEELATU D ALEEYU (sakatariya) a yau lahadi 23/9/1438Ah, a wuraren da aka tura (posting) 'yan agaji domin bada agajinsu a wajen gudanar da tafsirin Al-Qur'ani mai girma na mata a wannan wata na Ramadan 1438/2017.
Alhamdulillah a yayin wannan ziyara bamu samu inda akayi kuka da 'yan agajinmu ba saidai ma samun yabo da sukayi gami da jinjina adukkan wuraren da aka turasu don gudanar da aikinsu, sanadiyyar kyawun aikinsu da dabi'unsu yasa 'yan uwa mata da dama suka nuna sha'awarsu da neman a taimaka abasu damar sake daukar sabbin 'yan agaji don su ma su shiga wannan aiki wanda ladarsa saidai a wurin Allah.
Nabeelatu D Aleeyu.
18/6/2017.

No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve