Thursday, 9 March 2017

MAGIDANTA KUBAWA IYALI IZININ ZUWA

*NATIONAL ISLAMIC CENTER (MUSLIM UMMAH)*
*Katsina State Branch*
*TAKARDAR GAYYATA ZUWA LACCAR MATA*
*TAKEN LACCAR*: Matsalolin aure tsakanin ma'aurata, Ina mafita?
*Malamin da zai gabatar*
*Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa*
*Rana:* Lahadi 12-03-2017
*Wuri:* Masallacin Juma'a na Banu Kumasi GRA, Katsina
*Lokaci*: 2:30-4:00 na yamma
*Allah ya bada ikon halarta. Amin*




No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve