Thursday, 9 March 2017

KARATUN LITTAFIN "AL AQIDATU AHLISSUNNAH WAL JAMA'AH" Na SHEHIN MALAMI "MUHAMMAD IBN SALIH AL-UTHAIMIN" MP3 AUDIO.

MAI GABATARWA: IMAM NASIR ABDURRAHMAN FUNTUA (ABU KHALIL ALFUNTUWY) Hafizahullah.
Chief Imam na Masallacin Kwanar Jagwa Funtua, Lecturer a Jami'ar Alqalam dake birnin Katsina, Shugaban kwamitin Dab'i da Wallafa na Kungiyar Izalar jihar Katsina, mataimakin shugaban kwamitin Jibwis Social Media na jihar Katsina kuma Shugaban Kwamitin a karamar hukumar Funtua, Sannan Darakta a makarantar Hayatul Islam dake a garin Funtua.


Domin saukewa a wayarka ka saurara danna Links dake kasa.

AQIDARSUNNA 1 UTHAIMIN 
2.5 MB 20:09

AQIDARSUNNA 2 UTHAIMIN 
9.5 MB 1:21:31

AQIDARSUNNA 3 UTHAIMIN 
9.6 MB 1:22:18

AQIDARSUNNA 4 UTHAIMIN
9.5 MB 1:21:28

AQIDARSUNNA 5 UTHAIMIN 
9.6 MB 1:21:51

AQIDARSUNNA 6 UTHAIMIN 
8.3 MB 1:10:45

Ayi sauraro lafiya.

© Nazeer Danjagale
Jibwis Social Media Katsina
JibwisKatsina.blogspot.com
Jibwiskt@gmail.com
1438 / 2017

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve