Thursday, 9 March 2017

JIBWIS SOCIAL MEDIA KATSINA, MEETING!

Idan Allah ya kaimu ranar Asabar 11/03/2017, akwai Meeting da za'a gabatar na kwamitin Jibwis Social Media ta Jihar Katsina.
Wuri: Kusa da Mumbari, a inda za a gabatar da Wa'azin Jiha a cikin garin Matazu, Jihar Katsina.
Lokaci: Bayan an tashi daga Wa'azin dare.
Shugaban Taro: Shugaban kwamitin na Jiha, Malam Muhammad Jameel Maharaz.Ana gaiyatar dukkan exco na Jiha da kuma wakilcin mutum 3 daga Kananan Hukumomi.Dukkan wani mai Office zai bada Rahoton Ofishinshi a mataki na Jiha, wakilan Kananan Hukumomi kuma su bada Rahoton Karamar Hukumarsu.

Sanarwa daga:
Nazeer Danjagale,
Organizing Secretary,
Jibwis Social Media,
Katsina State.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve