Mujallar Izala ta Mimbarin Sunnah ta wannan karo ta gama shiryawa tsaf domin fitowa a Sokoto birnin shehu, Mujjallar ta kunshi Bayanai kalala, musamman akan wayar da kan 'yan uwa kan yadda makiya Allah suke ta yada jita jita akan wannan kungiya mai albarka.
Akwai rubutaccen wa'azin kano da sheikh Kabiru Gombe yayi, game da kazafin da wani Malami yayi akan kungiya
Kudin ta Naira dari uku ne kacal (N300).
Ka sayi naka domin sanin hakikanin ayyukan kungiyar Izala.

No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve