Sheikh Yakubu Musa Hassan
Shugaban Jibwis Katsina State
Sheikh Aminu Liman
Shugaban Majalisar Malamai, Jibwis Katsina State
Alh. Abdullahi I. N. Bakori
Director, FAG Jibwis Katsina State
A madadin shuwagabannin Jibwis Katsina State na gayyatar daukacin al'ummar Musulmi zuwa Wa'azin Jiha tare da bude katafaren Masallacin Juma'ah na Umar Bn Khattab da ke Karamar Hukumar Funtua, Jihar Katsina.
Taron zai gudana ne kamar haka:
Rana: Juma'ah, 18 ga watan Safar, 1438/18 November, 2016
Wuri: Masallacin Juma'ah na Umar Bn Khattab, Makera, Funtua, Jihar Katsina
Lokaci: Karfe Takwas na dare (8:00pm)
Kadan daga cikin Malaman da ake sa ran za su halarta:
Shugaban Kungiyar Izala ta Kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau
Shugaban majalisar malamai ta kasa, Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
Daraktan Da'awa ta kungiyar izala, Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina
Daraktan ilimi ta kungiyar izala, Sheikh Dr, Alhassan Sa'id Adam Jos
Daraktan ayyuka na kungiyar, Sheikh Abubakar Giro Argungu
Babban sakataren kungiyar na kasa, Sheikh
Muhammad Kabir Haruna Gombe
Daraktan Masallatai na kungiyar Dr.Abdullahi Saleh Pakistan
Daraktan Sulhu da fatawa na kungiyar, Sheikh Usman Isa Taliyawa Gombe
Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi R/Lemo
Da sauran manyan malamai da alarammomi irin su:
Alaramma Abubakar Adam katsina,
Alaramma Ahmad Ibrahim Sulaiman Kano,
Alaramma Nasiru Salihu Gwandu
Allah ya ba da ikon halarta amin.
SANARWA:
Jibwis Social Media, Katsina State.
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve