Monday, 17 October 2016

SANARWA: WA'AZIN KASA KANO 2016

In sha Allahu Ta'ala, Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) tana da wa'azin Kasa a garin Kano Asabar da Lahadi masu zuwa (22-23/10/2016).
Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya ba wa Al'ummah ikon zuwan wannan wa'azin, Ya kuma sa a yi shi lafiya, kowa da kowa ya koma gidansa saaliman gaaniman. Ameen.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve