Monday, 31 October 2016

An karrama Malamin Izala Borno


A yammacin jiya lahadi ne Babban Malamin Kungiyar Izala a jihar Borno Sheikh Ali Mustapha Maiduguri ya samu nomban yabo daga Sanannen Malamin Islaman nan mai wa'azin da harshen turanci game da Baibul, Sheikh Hussaini Yusuf Mabera, a lokacin da ya ziyarce shi a gidan sa dake Maiduguri babban Birnin jahar Borno.

Muna addu'ar Allah ya saka mishi da alkhairi, Amin.

Jibwis Social Media Borno.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve