Wednesday, 15 November 2017

DARASI NA 4.

Daga Abi Hurairah (R.A), Annabi (S.A.W) yace: "Za a amsa ma kowannenku (Addu'ar sa), matukar baiyi garajen cewa: Nayi Addu'a amma ba'a amsa min ba."

         Abu Dawud; 1484. 
Bukhari; 6340, Muslim; 2735, Muwadda; 569, Tirmizy; 3387, Ibn Majah; 3853, Ahmad; 9148.

عن أبي هريرة رضي الله عنه، أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: "يستجاب لأحدكم ما لم يعجل، فيقول: قد دعوت فلم يستجب لي".

               أبو داود؛ (1484).  

Albany Dabai, 
Cairo, Egypt. 
24/07/1438.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve