Thursday, 26 October 2017

*FITOWA TA 21
*Daga Littafin:-SUFANCI DA AKIDUN SUFAYE.
*Jerin Littafan Sufanci Na 1.
Wallafar:-Prof.Umar Labdo(hafizahullah)
*Yadawa:- www.jibwiskatsina.blogspot.com

A Musulunci,ana sanin Allah ne ta hanyar sanin sunayensa da
sifofinsa kamar yadda ya sifanta Kansa a cikin littafinsa mai
tsarki,ko kuma Manzonsa ya sifanta shi a cikin hadisai ingantattu.Har
ila yau,ana sanin Ubangiji ta hanyar duban halittunsa tare da izna da
hikimomi da mamake-mamaken dake cikinsu,kamar yadda ya yi umarni da
shi a cikin littafinsa,kuma Manzonsa (S.A.W)ya koyar ga al'umma.

Anan zamu dakata sai mun hadu a fitowa ta 22 Insha Allah.

Abu Aisha journalist.
Jibwis Social Media Katsina.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve