Friday, 4 August 2017

Mujallar Izala ta MIMBARIN SUNNAH ta fito da Muhimman Bayanai.

Mujallar Izala ta Mimbarin Sunnah ta wannan karo ta gama shiryawa tsaf domin fitowa a Abuja, Mujjallar ta kunshi Bayanai kalala, musamman akan wayar da kan 'yan uwa kan yadda aka kashe kudin Fatun Layya da aka tattara don gina masaukin baqin wannan kungiya mai albarka.

Akwai bayani akan sabon tsarin kama Manara TV.

Kudin ta Naira dari uku ne kacal (N300).
Ka sayi naka domin sanin hakikanin ayyukan kungiyar Izala.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve