KWAMITIN JIBWIS SOCIAL MEDIA KANO YA BUDE ZAURUKA (GROUP) NA MUSAMMAN DOMIN WADANDA SUKE WAJEN NAJERIYA...
By: Awaisu Al'arabee Fagge
Kwamitinmu yana yawan samun kiraye-kiraye daga muyane mabanbanta, musamman wadanda se kasashen africa, da ma wasu daidaiku da suke wajen afrika, akan yadda zamu tsara wasu muhimman tsare-tsare na isar musu da sakon Addinin Allah.
Insha Allahu a yanzu mun kammala shiri domin tunkarar wannan aiki. Kuma munada tabbacin samun amfanin wannan yunkurin matukar wadanda zamuyi aikin dominsu zasu kiyayr ka'idojin da zasu biybayan tsarin.
GA TSARIN DA ZAMU BI...
Muna bukatar dukkan wani wanda yake wajen Najeriya, kuma yana cikin zaurukanmu, to ya turo mana sako kai tsaye, tare da sunansa, lambar wayarsa da kuma sunan Kasar da yake zaune.
Saide muna da bukatar dukkan wanda ya samu shiga wannan zaure namu, zai tayamu tallata wannan manufa tamu, kuma ya zama wakilinmu a inda yake domin turo mana lambobi wadanda suke da bukatar shiga wannan zauruka. Sannan kuma babban abu shine; muna sin duk wanda ya samu wani abu da muka turo, to shima ya tura wannan sakon a wasu Groups din na yan kasarsu.
Ga mai bukatar shiga wannan groups zasuyi comment din suna, lambar waya, da kuma kasar da ake zaune,
Ko kuma ka nemi wadannan mutanen:
Awaisu Al'arabee Fagge
Facebook: www.facebook.com/awaisu.haruna
WhatsApp: +2348169178878
Phone: +2348064850438
Email: awaisuharuna2@gmail.com
Nazifi Rabiu Abdullah
Facebook: www.facebook.com/Naxifir.45
Whatsapp: +2348064800889
Phone: +2348064800889,
Email nazifirabiu44@gmail.com
Akwai dokoki da ka'idoji ga masu son shiga, amma za'a bayyanasu ga masu bibiya.
Ku cigaba da kasancewa da wannan kwamiti domin samun abubuwa na alkhai daban-daban.
Www.facebook.com/socialmediakano
Mun gode.
Awaisu Al'arabee Fagge,
Chairman Jibwis Social
Media, Kano State.

No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve