*FITOWA TA 4
*DAGA LITTAFIN:-AKIDAR YAN SHI'A DANGANE DA KUR'ANI.
*JERIN LITTAFAN SHI'A NA 1.
*WALLAFAR:-PROF.UMAR LABDO (hafizahullah)
*YADAWA:-www.jibwiskatsina.blogspot.com
Akwai ruwayoyi masu yawa a cikin littafan malaman Shi'a da suke
izna da su,wadanda suka tabbatar da wannan mugunyar akida tasu.Wani
malaminsu mai suna Ni'imatullahi Aljaza'iri da ya kididdige ruwayoyin
ya tabbatar da cewa sunfi dubu biyu.[Duba Faslul Khidab na Hussain
binu Muhammad Taqiyyud din Aldabrasi,ba tarihi,shafi na 248.].Saboda
haka,ita akida ce wacce dukkan yan Shi'a, ciki har da na Nijeriya,suka
yarda da ita.Kuma idan ka ji suna musun ta,to takiyya ce kawai suke
yi,watau munafunci da yaudara!!
Anan zamu dakata sai mun hadu a fitowa ta 5 insha Allah
Abu Aisha Journalist
Jibwis Social Media Katsina
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve