Sunday, 23 April 2017

MP3 WA'AZIN WALIMAR AUREN DANMALAM FUNTUA

MP3 AUDIO NA WA'AZIN WALIMAR AUREN MAL. ISMA'IL IBRAHIM (DANMALAM) WANDA AKA GABATAR A DAREN ASABAR 21/04/2017 AKAN TITIN BAKORI ROAD FUNTUA.
Mal. Ismai'l shine Organising Secretary na kwamitin matasan Izala na karamar hukumar Funtua.

Domin saukewa a wayarka ka saurara danna links dake kasa.

000 Gabatarwa 
0.8 MB 4:29

001 Mal Mustapha Saeedu Maiyadi
6.6 MB 57:44

002 Mal Aminu Salisu
6.6 MB 29:01

003 Mal Nasir Abdurrahman
4.4 MB 19:03

004 Jawabai 
4.6 MB 20:15

Ayi sauraro Lafiya.
Amadadin kwamitin Jibwis Social Media na Jihar Katsina, Muna Addu'an Allah ya sanyawa wannan Aure Albarka.

© Jibwis Social Media Katsina
JibwisKatsina.blogspot.com
Jibwiskt@gmail.com
1438 / 2017

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve