Saturday, 18 March 2017

SAKON BANGAJIYA GA MAHALARTA MUHADARAR DA AKA GABATAR A YAU GA MATA 'YAN DA'AWA NA JAHAR KATSINA.

Alhamdulillah taro yayi albarka An tashi lafia.

A Madadin Shugaban Kwamitin Da'awa na JIBWIS ta Jahar Katsina, sashen maza Ustaz Mukhtar Usman Jibia da Shugabar sashen mata Malama Maryam Haruna Na mika sakon bangajiya ga dukkan mahalarta Muhadarar da aka gabatar a yau Wanda aka shiryama Mata 'yan da'awa dafatan kowa ya koma gidansa lafiya.


Malamai sun gabatar da muhadarori kamar haka:

1. (Aqidun Ahlussunnah Waljama'ah)
*Mal. Mukhtar Usman Jibia*

2. (Da'awa Da Siffofin Mai Da'awa)
*Mal. Abdurrahim Sabi'u Rafin Dadi*

3. (Tarbiyya da Hanyoyin Gyaranta)
*Mal. Sade Zango*

4. (Shi'a da Shibuhohinta)
*Mal. Musa Mahmud Adam Daura*

*TA'ALIKI*
*Sheikh Yakubu Musa Hassan*
Shugaban Jibwis na Jaha.

Allah yasawa wadannan malamai da mafificin alkhairi.

Asst Secretary JIBWIS FEMALE IN DA'AWA
@[1708462049479288:0]

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve