*SANARWA! SANARWA! SANARWA!*
✔ _ A Madadin Shugaban Kwamitin Da'awa na *JIBWIS* ta Jahar Katsina, *Ustaz Mukhtar Usman Jibia* na farin cikin sanar da daukacin al'umma cewa akwai *Muhadara ta Mata* da aka shirya kamar haka:
*MALAMAI*
1. (Aqidun Ahlussunnah Waljama'ah)
*Mal. Mukhtar Usman Jibia*
2. (Da'awa Da Siffofin Mai Da'awa)
*Mal. Abdurrahim Sabi'u Rafin Dadi*
3. (Tarbiyya da Hanyoyin Gyaranta)
*Mal. Sade Zango*
4. (Shi'a da Shibuhohinta)
*Mal. Musa Mahmud Adam Daura*
*TA'ALIKI*
*Sheikh Yakubu Musa Hassan*
Shugaban Jibwis na Jaha
Wannan Wa'azi zaya kasance ne kamar haka:-
🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞
Rana:- Asabar 18 March, 2017
Lokaci: Karfe 09:00 na safe
Wuri: Soli Center, Katsina
🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞
🔊 Sanarwa Daga:
*Aminu Abdullahi*
*Admin Secretary*
A Madadin Shugaba
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve