Friday, 28 October 2016

LOKUTTAN SALLAH NA GARIN KATSINA

Assalamu Alaikum Warahmatullah Ga  Lokuttan Sallah na Garin Katsina
Alfijir "05:11"
Fitowar rana "6:20"
Karyawar Rana "12:18"
La'asar "3:38"
Magrib "06:06"
Isha'i "07:09"
Yau kuma "27/01/1438" "HIJIRA" zamuci gaba da kawo maku duk juma'a da yardar Allah Wa Nas'alulaha AttaufiQ.  juma'at mubarak

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve