kwamitin tattara fatun laiya na JIBWIS karkashin
jagorancin Sheikh Habibu Yahaya Kaura ta
gabatar da rahoton ta na tattara fatun shekarar
da ta gabata na 1437 ga Majlisar kasa, ga
Shugaban JIBWIS na kasa Sheikh Abdullahi Bala
Lau, a Sakatariyar kungiyar dake birnin tarayya
Abuja. Kuma an samu nasarar tattara kudi har
N75,120,435.
Ga yadda Jadawalin kudi na ko wacce jiha yadda
yake;
1. Kaduna N12,588,150
2. Zamfara N10,653,050
3. Katsina N 9,501,425
4. Sokoto N 6,744,100
5. Niger N 5,290,240
6. Jigawa N 4,514,530
7. Bauchi N 3,606,860
8. Kebbi N 3,412,330
9. Gombe N 3,167,800
10. Adamawa N 2,596,950
11. Kano N 2,333,450
12. Nasarawa N 2,021,630
13. Taraba N2,080,800
14. Plateau N1,626,760
15. Abuja N1,555,020
16. Yobe N1,139,200
17. Kogi N 485,250
18. Lagos N 469,000
19. Borno N 300,000
20. Benue N 201,700
21. Ogun N 165,000
22. Oyo N 152,100
23. Rivers N 129,200
24. Kwara N 85,000
25. Delta N 56,170
26. Edo N 54,520
27. Ondo N 41,500
28. Osun N 32,500
29. Imo N 20,000
30. Abia, Imo, Anambra & Asaba N68,200
31. Enugu N 10,000
32. Ebonyi -
33. Akwa Ibom -
34. Bayelsa -
35. Cross rivers -
TOTAL N75,120,435
Mun samu sanarwa daga
Muhd Jameel Kankara
(Secretary Hides & Skin Commitee)
Jibwis Nigeria
16th Muharram 1438
18th October 2016
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve