Tuesday, 11 October 2016

JIBWIS KATSINA TA BUDE WEBSITE.



Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Cikin ikon Allah kwamitin Jibwis Social Media Katsina ya bude shafin yanar gizo (website) da zai rinka kawo maku ayyukan Jibwis a fadin wannan jiha tamu da kuma kasa baki daya.
Adreshin website din shine: www.jibwiskatsina.blogspot.com

Zaku bibiyar ayyukanmu a Dandalin mu na facebok: Mai suna "JIBWIS SOCIAL MEDIA KATSINA" mai adreshi https://web.facebook.com/groups/jibwisktn/
ko ta Shafukan mu na facebook: "Jibwis Katsina" mai adreshi www.facebook.com/jibwisktn ko kuma "Jibwis Social Media" mai adreshi www.facebook.com/jibwiskt

Domin neman karin bayani ko shawarwari zaku iya tuntubar mu ta Email dinmu Jibwiskt@gmail.com

ko ta facebook group Email dinmu: jibwisktn@groups.facebook.com

Allah yayi mana jagora.
Ameeen.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve