FITOWA TA 2.
*Daga Littafin:AUREN MUTU'A A WAJEN YAN SHI'A.
*JERIN LITTAFAN SHI'A 4.
*WALLAFAR:-PROF.UMAR LABDO(hafizahullah).
*YÃDÃWA:-www.jibwiskatsina.blogspot.com
FALALAR MUTU'A
Akwai daruruwan ruwayoyi a cikin littafan malaman shi'a da suke izna dasu wadanda suke nuna falalar auren wucin gãdi.Ya zo a cikin littafin MAN LA YAHDURUHUL FAKIH,daya daga cikin littafansu guda hudu mafiya inganci,sun laqa ma Ja'afar Sãdik,Imaminsu na shida,cewa ya ce: ''Lallai Mutu'a addinina ce kuma addinin iyayena.Wanda ya yi aiki da ita yãyi aiki da addininmu kuma wanda ya yi inkarin ta ya yi inkarin addininmu,kuma yãyi riko da wanin addininmu."
Anan zamu dakata sai mun hadu a fitowa ta 3 Insha Allah.
Jibwis Social Media Katsina
11/Rabi'ul Awwal/1441
8/November/2019
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve