Friday, 26 April 2019

*FITOWA TA 7
*Daga Littafin:-AKIDAR YAN SHI'A DANGANE DA SAHABBAI.
*JERIN LITTAFAN SHI'A 1
*WALLAFAR:-PROF.UMAR LABDO(hafizahullah).
*Yadawa:- www.jibwiskatsina.blogspot.com

Banda wannan ma, akwai addu'o'i na musamman wadanda aka wallafa su, aka tsara su, wadanda kuma suka kunshi la'ana da tsinuwa da miyagun lafuzza ga wadannan manyan Sahabbai :Abubakar da Umar, Allah ya qara musu yarda, wadanda yan shi'a suke yin wuridi dasu, suna maimaita su safe da yammaci kamar yadda Musulmi yake maimaita AYATUL KURSIYYU DA AMANAR RASULU DA LAKADA JA'AKUM!! Wadannan irin addu'o'i suna da yawa ainun kuma suna nan cikin littafan su na wuridai da azkaru.

Anan zamu dakata sai mun hadu a fitowa ta 8 Insha Allah.

Abu Amatullah Journalist
Jibwis Social Media Katsina

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve