Tuesday, 5 March 2019

*FITOWA TA 9
*Daga Littafin:-AKIDAR YAN SHI'A DANGANE DA SAHABBAI.
*JERIN LITTAFAN SHI'A 1
*WALLAFAR:-PROF.UMAR LABDO(hafizahullah).
*Yadawa:- www.jibwiskatsina.blogspot.com

Kuma har yau,Khumaini ya zargi Sayyidina Abubakar da Sayyidina Umar, Allah ya qara musu yarda,da cewa Wai sun sauya Alkur'ani!!     
Ya ce, "Lallai Allah ya ambaci nau'in mutane takwas wadanda suka cancanci rabo a cikin zakka, amma sai Abubakar ya jefar da nau'i guda daga cikin wadannan nau'o'in mutane bayan da Umar ya zuga shi yayi haka. ''
(KASHFUL ASRARI, 131).

Anan zamu dakata sai mun hadu a fitowa ta 10 Insha Allah. 

Abu Aisha Journalist. 
Jibwis Social Media Katsina.,

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve