SANARWA TA MUSAMMAN
A Madadin Daraktan Da'awah/ Shugaban Kwamitin Tafsir Na Kasa Kuma Shugaban JIBWIS Na Jihar Katsina
Sheikh Yakubu Musa Hassan (Sautus Sunnah)
Na farin cikin gayyatar al'ummar Musulmai zuwa wajen Daurin Auren Diyar Sakataren Kwamitin Tafsir na Kasa
Ustaz Muhammad Jameel Maharaz
Wanda Za'ayi Kamar Haka:
Rana: Juma'a 02-11-2018
Lokaci: Karfe 1:00pm Bayan Sallar Juma'a
Wuri: Masallacin Juma'a Na Modibbo (Kandahar) Kofar Kaura, Katsina
Bayan haka akwai gagarumin Wa'azin Walima da za'a gabatar kamar haka:
WA'AZIN MATA
Rana: Alhamis 01-11-2018
Lokaci: Karfe 4:30pm Bayan Sallar La'asar
Wuri: Masallacin Juma'a Na Modibbo (Kandahar) Kofar Kaura, Katsina
WA'AZIN MAZA
Rana: Juma'a 02-11-2018
Lokaci: Karfe 8:00pm Bayan Sallar Isha'i
Wuri: Masallacin Juma'a Na Modibbo (Kandahar) Kofar Kaura, Katsina
Daga Cikin Malaman Da Za Su Gabatar Da Wa'azin Akwai:
Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe
Sheikh Abubakar Gero Argungu
Dr. Abdullahi Sale Pakistan
Da sauran Manyan Malamai Na Kasa
Ta'aliki
Sheikh Yakubu Musa Hassan
Allah ya bada ikon halarta. Amin
© JIBWIS KATSINA
19 Safar, 1440.Ah
29 October, 2018.Ac
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve