Sunday, 2 July 2017

Waazin Goron Sallah na Kasa

Aslm alkm. An ummurchi na sanar cewa, insha Allah, bana za'a gudanar da wa'azin goron Sallah na kasa a garin Nasarawa Eggon da ke jihar Nasarawa a ranakun Asabar da Lahadi 14 da 15 ga Shawwal 1438AH (8 da 9/7/2017). Da fatan Shugabannin jihohi zasu sanar da wa'azin ta kafofin da suka dace. Haka kuma daga ranar Lahadi (9/7/2017) za'a cigaba da ziyaran jihohin  Nasarawa, Benue, Kogi da Kwara, wato ana tashi daga wanan wa'azi. Karin bayani akai na tafe in sha Allah. Wslm.
JIBWIS National Admin Sec.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve