MARADI 2017: KWAMITIN DA'AWAH NA KASA YA GABATAR WA'AZUZZUKA DA ZIYARORI A JIHAR MARADIN JAMHURIYAR NIJAR.
Tawagar kwamitin Da'awah na Kasa karkashin jagorancin shugaban kwamitin Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina sun Kammala wa'azuzzuka da ziyarori da suka gabatar a Maradin Jamhuriyar Nijar.
Babbar tawagar wadda Ash-Sheikh Yakubu Musa Hassan ya jagoranta ta isa birnin na Maradi ranar Juma'a. An gabatarda wa'azuzzuka da ziyarori a wurare daban daban ciki da wajen Garin na Maradi.
Sautin Murya, Hotuna masu motsi da daskararru nanan tafe a shafukan Jibwis Social Media na jihar Katsina.
Facebook.com/Jibwisktn Facebook.com/JSMKatsina JibwisKatsina.blogspot.com
Nazeer Danjagale,
Asst. National Secretary,
Jibwis Social Media.
22101428H 16072017M
#NazeerDanjagale #Maradi2017

No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve