Monday, 27 February 2017

IDAN CIWON BUHARI GUBA CE.....



Wannan shine taken Hudubar da Imam Nasir Abdurrahman Funtua yayi a Masallacin Jami'u Hajarat Plaza dake garin Funtua a ranar 24/02/2017.
Wannan huduba ta ankarar da mutane akan halin da ake ciki, da kuma halin da wasu suke neman jefa kasar sakamakon rashin lafiyar shugaba Buhari.
Daga karshe malamin yayi addu'a ta musamman akan Allah ya fitar damu daga halin da muke ciki, ya kuma kwadaitar da mutane su rinka yin irin addu'oin yayin da suke nafilolin dare domin neman samun mafita.


Huduba 214 Idan Ciwon Shugaba Buhari Guba Ce Hs
Ta Hausa
4.9MB 20:25

Huduba 214 Idan Ciwon Shugaba Buhari Guba Ce Ar
Ta Larabci
2.3MB 9:07
 .

Ayi sauraro lafiya.

© Nazeer Danjagale
Jibwis Social Media Katsina
JibwisKatsina.blogspot.com
1438 / 2017

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve