Sunday, 23 October 2016

LABARI: JIBWIS NIGERIA, WA'AZIN KASA A GARIN KANO, OCTOBER, 2016.

LABARI: JIBWIS NIGERIA, WA'AZIN KASA A GARIN KANO, OCTOBER, 2016.

1. Mai Wa'azi na farko Sheikh Aliyu Aminu Adarawa tareda Alaramma Sani Nguru
.
2. Mai Wa'azi na Biyu Sheikh Jamilu Albani Samaru Zaria tare da Alaramma Yusuf Muhammad Dukku
.
3. Mai Wa'azi na Uku Sheikh Abubakar Gero Argungu tareda Alaramma Sani Bula Gombe
.
4. Mai Wa'azi na Hudu Sheikh Muhammad bin Uthman Kano tare da Alaramma Sulaiman Azare
.
5. Mai Wa'azi na Biyar Sheikh Abu Muhd Abubakar Mukhtar Jalingo tare da Alaramma Basheer Gombe
.
6. Mai Wa'azi na shida Sheikh Muhammad Kabeer Haruna Gombe tare da Alaramma Ahmad Sulaiman Kano
.
7. Mai Wa'azi na bakwai Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau da Alaramma Muhammad Nasiru Salihu Gwandu

Jibwis Social Media,
Katsina State.

No comments:

Post a Comment

Your Comment will help us to improve