Wannan su ne adadin Fatun Layyar da aka samu a Jihar Katisna kamar yadda Kwamitin Tattara Fatun Layya na Jihar Katsina ya gabatar kamar haka:
1. Funtua 2754
2. Malunfashi 1426
3. Faskari 843
4. Katsina 732
5. Dandume 680
6. Kafur 654
7. Bakori 560
8. Daura 540
9. Kankara 526
10. Danja 424
11. Kurfi 350
12. Zango 348
13. Sabuwa 334
14. Kankia 297
15. Dutsimma 293
16. Batagarawa 292
17. Mai'adua 288
18. Baure 288
19. Jibia 285
20. Sandamu 281
21. Matazu 258
22. Mani 243
23. Bindawa 229
24. Charanchi 214
25. Ingawa 192
26. Musawa 177
27. Mashi 145
28. Dutsi 143
29. Batsari 109
30. Rimi 102
31. Kaita 75
32. Kusada 75
33. Danmusa 62
34. Safana 50
JIMLA = 14,269
Sakataren Kwamitin
Abubakar Galadima Charanchi
® JIBWIS KATSINA
16 Zhul Hajj, 1439
27 August, 2018
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve