Menene ISTIMNA'I? Istimna'i Wata hanya ce da namiji ko mace suke amfani dan biyama kansu buqata ayayin da sha'awa ta motso musu.
Maza kanyi amfani da wasu abubuwa dan ganin sun gamsar da kawunansu har sun fitar da maniyyi, a bangaren matan ma dai haka abin yake.
Dan haka nai kokarin karasa binciken dan fiddo mana abubuwanda da yawanmu kanmu a duhu yake game da hakan, musamman zamu tsinci kanmu cikin mugayen cututtuka marasa jin magani amma bazamu taba kawoma rayuwar mu ga abunda yake haddasa mana hakanba. In sha Allah acikin rubutun nan in kuna biye dani zankawo abubuwa kamar haka:
1.Ma'anar Istimna'i (Masturbation).
2.Meke kawo hakan ga matasanmu?
3.Menene bayanin Malamai/likitoci game da hakan?
4.Wane irin hadari yake haifarwa ga rayuwar masu aikatashi?
5.Shin akwai Maganin cututtukan da hakan ke haifarwa?
6.Menene Magani mafi inganci?
Domin jin amsoshin tambayoyin sai a nemi littafin da 'yar uwa "Marnaf Abubakar" ta rubuta akan matsalar.
Shiga nan domin samun littafin kyauta:-
https://wp.me/p3sy3F-nF

Mine ne magani
ReplyDelete