Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
A madadin Kwamitin Karatun Mata na Masallacin Modibbo (Kanahar), Katsina na farin cikin sanar da Yan'uwa Mata Gagarumin Wa'azin da:
Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina
Da
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Zasu gabatar kamar haka:
Rana: Lahadi 01 April, 2018
Lokaci: 10:00 Na Safe
Wuri: Masallacin Juma'a na Modibbo (Kandahar), Katsina
NB: Wa'azin Na Mata Ne Zallah
Allah ya bada ikon zuwa. Amin
© S.A Social Media
Jibwis Katsina
12 Rajab, 1439
30 March 2018
No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve