Kwamitin Jibwis Social Media Adamawa State ta gabatar da zaman meeting a Garin Gombi dake Jihar Adamawa.
An tattauna muhimman batutuwa da kuma hanyoyin da za'a ciyar Kwamitin gaba.
Zaman ya Gudana ne a Dakin taron sabon Masallacin Juma'a da Kungiyar Izala ta bude yau a garin Gombin.
Taron ya gudana ne Karkashin Jagorancin Shugaban Kwamitin na riko Ustaz Abdulrashid Yahaya Numan, inda ya zauna da Membobin sa na Kwamitin a mataki na Jiha da kuma Shugabannin Kananan Hukumomi da Membobin su.
=> Abubuwan da aka tattauna a wajen taron.
- Jawabin bude taro.
- Jawabin Shugaba
- Jawabi daga bakin TBC Agent.
- Karanta report na na Kwamitin riko na Jiha.
- Bada award ga wasu daga cikin local Gov't da suka fi kokari da kuma certificate of attendance.
- Sauran batutuwa da kuma Jawabin rufe taro.
=> ABUBUWAN DA AKA CIMMA.
1- Bayani akan nasarorin da aka samu na samar da kyakyawan alaqa da fahimtar juna tsakanin wannan kwamiti da Shugabannin Kungiya ta ko wani bangare.
2- Bayani akan kayan ayyuka da aka mallaka daga karban wannan kwamiti har zuwa yau da kuma kudi da kwamitin take dasu a cikin lalitar ajiyan ta.
3- Bayani akan (Data Base), munyi registern Membobin mu na wannan kwamiti ta hanyar kabar bayanan kowani member a mishi register da kuma tsari mai kyau yadda aka ajiye shi offline a cikin computer, inda a yanzu haka munyi register na sama da Mutane Dari daya 100. Inda muka karbi Sunan kowa da numbern wayar sa na Whattsapp, da facebook username, da Email address da local Gov't nasu da sauran su.
4- Bayani akan Nasarorin kulla alaqa tsakanin Kwamitin Jibwis Social Media na Adamawa da kuma sauran kafafen sadar wa na Jihar Adamawa.
5- Bayani akan shirye shirye na Kai tsaye da wannan kwamiti take gabatarwa a babban shafin ta na Jiha da kuma shirye shiryen mu na Kai tsaye a Gidajen Radio.
Muna fata Allah ya kara taimaka mana ya kuma kara bamu Nasara ya kara tabbatar da dugadugan mu akan ayyukan Alkhairi.
Sign.
Khalifa Dahiru Bello.
Sec. Jibwis Social Media
Adamawa State.

No comments:
Post a Comment
Your Comment will help us to improve